Posts

Showing posts from September, 2019

ALWASHI

[6:37PM, 2/1/2018] ~Maman_twinsπŸ’žπŸ˜πŸŒΉ: ® *_HASKE WRITERS ASSO_* ( _Home of expert & perfect writers_)      *ALWASHI....!*πŸ’           _(Labarin Hafsat)_         _*NA*_ _*UMMI A'ISHA*_ _Dedicated to MISS XOXO_     _Sakon fatan alkhairi gareki k'anwata Feedohm marubuciyar ZAN RAYU DAKE,ina yimiki fatan alkhairi aduk inda kike, indeed i have no words to thank u, am deeply grateful....! The first page is belong 2 u dear!_ DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN K'AI.      *1*       ****Gidane na marayu mai d'auke da tangamemen gate sannan ga katanga babba zagaye da gidan wanda tsawonta ma abin kallone,haka shima cikin gidan yake wawakeken gaske mai dauke da gine gine masu yawa wadanda suka hadar da ofisoshin ma'aikatan gidan da kuma wurin kwanan marayun da kuma duk wani abu na bukatarsu, Duk inda ka hanga yarane zaune sunyi group gr...