Assalamu Alaikum Wa RAHMATULLAH yan uwa zaku iya samun DADADEN HAUSA NOVELS daga mabambantan marubutan littattafan Hausa, ku biyomu sannu a hankali don jin dadin ku.
ALWASHI
[6:37PM, 2/1/2018] ~Maman_twinsπππΉ: ® *_HASKE WRITERS ASSO_* ( _Home of expert & perfect writers_) *ALWASHI....!*π _(Labarin Hafsat)_ _*NA*_ _*UMMI A'ISHA*_ _Dedicated to MISS XOXO_ _Sakon fatan alkhairi gareki k'anwata Feedohm marubuciyar ZAN RAYU DAKE,ina yimiki fatan alkhairi aduk inda kike, indeed i have no words to thank u, am deeply grateful....! The first page is belong 2 u dear!_ DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN K'AI. *1* ****Gidane na marayu mai d'auke da tangamemen gate sannan ga katanga babba zagaye da gidan wanda tsawonta ma abin kallone,haka shima cikin gidan yake wawakeken gaske mai dauke da gine gine masu yawa wadanda suka hadar da ofisoshin ma'aikatan gidan da kuma wurin kwanan marayun da kuma duk wani abu na bukatarsu, Duk inda ka hanga yarane zaune sunyi group gr...
Comments
Post a Comment